Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Sojojin Sudan Sun Karya Ƙawanyar RSF a Dilling
Kumbukumbu za habari

Sojojin Sudan Sun Karya Ƙawanyar RSF a Dilling

Sun buɗe hanya bayan gagarumin farmaki a Kudancin Kordofan Rundunar sojin Sudan ta sanar da karya ƙawanyar da mayaƙan RSF suka shafe sama da shekara ɗaya da rabi suna yi wa birnin Dilling a kudancin ƙasar, bayan kaddamar da gagarumin farmakin soji da ya buɗe hanyar shiga birnin tare da jefa RSF c...

Shugaba Mahama Ya Sanar da Karin Albashin Sojoji
Kumbukumbu za habari

Shugaba Mahama Ya Sanar da Karin Albashin Sojoji

Ƙarin albashi zai fara aiki daga Maris, tare da biyan bashin baya Shugaban kasar Ghana, John Dramani Mahama, ya sanar da cewa sabon tsarin albashin sojoji zai fara aiki daga watan Maris, tare da biyan karin albashin watan Janairu da Fabrairu. Ya bayyana hakan ne yayin taron 2025 West African Sold...

Masar Ta Yi Kira ga Isra’ila Ta Fice daga Gaza
Kumbukumbu za habari

Masar Ta Yi Kira ga Isra’ila Ta Fice daga Gaza

An nemi sake buɗe mashigar Rafah a matsayin aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta Ministan Harkokin Wajen Masar, Badr Abdelatty, ya yi kira ga Isra’ila da ta fice daga Gaza tare da sake buɗe mashigar Rafah, a matsayin aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma a bara. Ya bayyana hakan ne...

Yaƙi da Daesh na Tumɓuke Tushen Ta’addanci a Gabas ta Tsakiya
Kumbukumbu za habari

Yaƙi da Daesh na Tumɓuke Tushen Ta’addanci a Gabas ta Tsakiya

Shugaban Turkiyya ya jaddada haɗin kai domin samar da zaman lafiya a Syria Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce yaƙin da ake yi da ƙungiyar ta’addanci ta Daesh na ƙara ƙarfi, inda ake ci gaba da tumɓuke tushen ta’addanci daga yankin Gabas ta Tsakiya, yana mai cewa kawar da barazanar daga...

Libya breaks 12-year oil production record in 2025
Kumbukumbu za habari

Libya breaks 12-year oil production record in 2025

The Libyan prime minister said on Saturday that oil output reached its highest in 12 years in 2025, climbing to 1.37 million barrels per day. The Libyan prime minister said on Saturday that oil output reached its highest in 12 years in 2025, climbing to 1.37 million barrels per day. Speaking at t...