Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Ƴan sandan Turkiyya sun kama ƴan ta'addar Daesh da dama
Архив новостей

Ƴan sandan Turkiyya sun kama ƴan ta'addar Daesh da dama

Ministan Harkokin Cikin Gida na Turkiyya, Ali Yerlikaya ya ce ana tsare da mutum 47 da ake zargi, bayan kama su a wani samamen hadin gwiwa da aka gudanar a birane da dama na Turkiyya da suka hada da Istanbul da Ankara. 'Yan sandan Turkiyya sun kama mutum 47 da ake zargin suna da alaƙa da ƙungiyar...