Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

An kashe sojojin Mali 15 a wani harin kwanton-ɓauna
Архив новостей

An kashe sojojin Mali 15 a wani harin kwanton-ɓauna

Mali ta shafe sama da shekara 10 tana fama da rikicin masu iƙirarin jihadi da na wasu ƙungiyoyin. Wani hari da aka ɗora alhakin kai shi kan ƙungiyar da ke da alaƙa da Al-Qaeda ya yi sanadin mutuwar sojojin Mali aƙalla 15, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. Mali ta shafe sama da shekara 10 tana f...

Zirkzee ya zura ƙwallo a wasan da Man Utd ta doke Fulham
Архив новостей

Zirkzee ya zura ƙwallo a wasan da Man Utd ta doke Fulham

Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya zura ƙwallon da ta ba su nasara a wasansu na farko na gasar Firimiya ta bana. Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya ci ƙwallo a wasan da suka tashi...

Havertz and Saka on target as Arsenal win over Wolves
Архив новостей

Havertz and Saka on target as Arsenal win over Wolves

Arsenal begin hunt for their first English title in 20 years after last season's disappointment. Arsenal eased to a 2-0 win at home against Wolverhampton Wanderers with goals by Kai Havertz and Bukayo Saka getting their latest Premier League title challenge up and running on Saturday. It was far...

Kai-tsaye: Isra'ila ta jefa bama-bamai Gaza da Lebanon a daidai lokacin da Amurka take neman a ɗauki tattaunawar Doha da muhimmanci
Архив новостей

Kai-tsaye: Isra'ila ta jefa bama-bamai Gaza da Lebanon a daidai lokacin da Amurka take neman a ɗauki tattaunawar Doha da muhimmanci

Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 316 yanzu, ya kashe fiye da Falasdinawa 40,00 akasari mata da ƙananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,400, an ƙiyasta fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari. Asabar, 17 ga August, 2024 0016 GMT — Isra'ila...

Somalia executes Al-Shabaab terrorists over bombings
Архив новостей

Somalia executes Al-Shabaab terrorists over bombings

The executions followed a trial of the terrorists in a military court where they were sentenced to death. Somalia's semi-autonomous state of Puntland executed 10 fighters from terrorist group al Shabaab on Saturday, the region's police said in a statement. The executions, by firing squad, in Galk...

Ana jira a ba da damar shigar da abinci Sudan - MDD
Архив новостей

Ana jira a ba da damar shigar da abinci Sudan - MDD

Shirin Samar da Abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce lokaci na ƙure masa na ceto rayukan miliyoyin mutane da suke fuskantar matsananciyar yunwa. Majalisar Ɗinkin Duniya ta faɗa a ranar Juma'a cewa a shirye ta ke ta fara kai abinci yankin yammacin Darfur na Sudan da yaki ya ɗaiɗaita, bayan gwam...