Главная / Архив новостей
Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

Zirkzee ya zura ƙwallo a wasan da Man Utd ta doke Fulham

Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya zura ƙwallon da ta ba su nasara a wasansu na farko na gasar Firimiya ta bana. Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya ci ƙwallo a wasan da suka tashi...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Обновлено 13.08.2026, 05:26:23
Zirkzee ya zura ƙwallo a wasan da Man Utd ta doke Fulham
Кратко

Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya zura ƙwallon da ta ba su nasara a wasansu na farko na gasar Firimiya ta bana. Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya ci ƙwallo a wasan da suka tashi...

Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya zura ƙwallon da ta ba su nasara a wasansu na farko na gasar Firimiya ta bana. Sabon ɗan wasan Manchester United Joshua Zirkzee ya ceto ƙungiyar daga hannun Fulham bayan ya ci ƙwallo a wasan da suka tashi da ci 1-0 a karawarsu ta farko ta gasar Firimiya ta bana. Ɗan wasan ɗan ƙasar Netherlands ya zura ƙwallon ce a minti na 87 lokacin da Alejandro Garnacho ya miƙa masa ƙwallon a fafatawar da suka yi a filin wasa na Old Trafford ranar Juma'a da maraice.