Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

31,085 sakamako

85 war victims die at Sudanese hospital
Taskar labarai

85 war victims die at Sudanese hospital

Eighty-five people in Sudan's El-Fasher region have succumbed to their injuries sustained during fighting between the army and paramilitary forces. At least 85 people have died in a single hospital in the Darfur city of El-Fasher since fighting reignited between Sudan's warring parties on May 10,...

Dogarai: Asalinsu da kuma amfaninsu ga masarautun ƙasar Hausa
Taskar labarai

Dogarai: Asalinsu da kuma amfaninsu ga masarautun ƙasar Hausa

Dogarai suna da muhimmanci musamman ga gidan sarauta a masarautun ƙasar Hausa domin irin rawar da suke takawa wurin kula da sarki da ita kanta fadar sarkin. Dogarai suna daga cikin mutane masu muhimmanci a masarautu a faɗin duniya, inda suke da biyayya da kuma yin iya bakin ƙoƙarinsu domin bai wa...

Pochettino quitte Chelsea après une seule saison
Taskar labarai

Pochettino quitte Chelsea après une seule saison

Malgré une saison marquée par une irrégularité à cause notamment des blessures de ses joueurs, l'Argentin a su hisser les Blues en finale de la Coupe de la Ligue. Chelsea termine 6è de Premier League avec une seule défaite sur les 15 derniers matchs. Le club anglais de Chelsea et l'entraîneur arg...

Ana zargin wasu Amurkawa da hannu a yunƙurin juyin mulki a DR Congo
Taskar labarai

Ana zargin wasu Amurkawa da hannu a yunƙurin juyin mulki a DR Congo

Ana ci gaba da bincike kan harin da aka kai fadar gwamnatin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da ke Kinshasa a ƙarshen mako wanda madugun ɗan adawa Christian Malanga ya jagoranta lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane shida da kama mutane da dama. Hukumomi a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DRC)...

Gunmen kill 40 people in Nigeria's Plateau State
Taskar labarai

Gunmen kill 40 people in Nigeria's Plateau State

Gunmen have killed more than 40 people in Nigeria's Plateau State, local media reported on Tuesday. Gunmen have reportedly killed more than 40 people in an attack on a mining community in Nigeria's central Plateau state, local media reported on Tuesday. Residents said the attack happened late on...

Americans 'face questions' over failed DR Congo coup
Taskar labarai

Americans 'face questions' over failed DR Congo coup

Attackers' motives is in focus after brazen weekend assault on Kinshasa's presidential palace by an unlikely band, led by eccentric opposition figure Christian Malanga that resulted in six deaths and dozens of arrests. The authorities in the Democratic Republic of Congo are questioning three Amer...

Le lithium est le minéral dont la demande croît le plus rapidement
Taskar labarai

Le lithium est le minéral dont la demande croît le plus rapidement

La demande en lithium devrait être multipliée par près de trois au cours de cette décennie dans le scénario STEPS qui se base sur les politiques actuelles, augmentant ainsi plus rapidement que celle de tous les autres minéraux cibles. Dans un rapport intitulé "Global Critical Minerals Outlook 202...

Liberia za ta kwashe 'yan ƙasarta 4,300 da ke gudun hijira a Ghana
Taskar labarai

Liberia za ta kwashe 'yan ƙasarta 4,300 da ke gudun hijira a Ghana

Tun shekarar 2021 mahukuntan Ghana da Liberia suka amince kan kwashe 'yan Liberia su kimanin 4,300 da ke zaune a wani sansanin 'yan gudun hijira na lardin Gomoa. 'Yan Liberia 4,300 da ke zaune a sansanin 'yan gudun hijira na Buduburam a lardin Gabashin Gomoa da ke Tsakiyar Ghana za su koma ƙasars...