News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Jami'an tsaron Nijeriya sun kama wasu shugabannin manhajar Binance
News archive

Jami'an tsaron Nijeriya sun kama wasu shugabannin manhajar Binance

Rahotanni sun ce jami'an tsaron Nijeriya sun kama biyu daga cikin manyan shugabannin manhajar hada-hadar kuɗin kirifto ta Binance a wani samame da suka kai musu. Jami'an tsaron Nijeriya sun kama biyu daga cikin shugabannin manhajar hada-hadar kuɗin kirifto wato Binance a wani samame da suka kai m...

Sénégal : Macky Sall annonce la date de l'éléction présidentielle
News archive

Sénégal : Macky Sall annonce la date de l'éléction présidentielle

Le président Sall a affirmé qu’il restait "ferme" sur la date de son départ le 2 avril à la tête du pays et l’organisation de l'élection présidentielle le 2 juin. Le président sénégalais Macky Sall a réaffirmé jeudi qu'il partirait le 2 avril, date de l'expiration officielle de son mandat, sembla...

An ji ƙarar harbe-harbe a kusa da hedkwatar jam'iyyar adawa a Chadi
News archive

An ji ƙarar harbe-harbe a kusa da hedkwatar jam'iyyar adawa a Chadi

An ji ƙarar harbe-harbe a ranar Laraba a babban birnin kasar Chadi kusa da hedkwatar jam'iyyar adawa, da gwamnatin kasar ke zargi da kai hari cikin dare a ofisoshin hukumar tsaron cikin gida wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama. An ji ƙarar harbe-harbe a ranar Laraba a babban birnin kasar C...

Powering tomorrow: Türkiye achieves milestone in renewable energy
News archive

Powering tomorrow: Türkiye achieves milestone in renewable energy

Türkiye achieves 60% energy needs from solar, wind energy in February, as infra investments and favourable conditions drive its renewable energy success story. On February 12, 2024, Türkiye achieved a significant milestone in its quest for sustainable energy usage by meeting 60 percent of its ene...

An dakatar da Ronaldo daga buga wasa saboda 'rashin ɗa'a'
News archive

An dakatar da Ronaldo daga buga wasa saboda 'rashin ɗa'a'

Bidiyoyin da aka watsa a soshiyal midiya sun nuna yadda ɗan wasan na Portugal ya toshe kunnuwansa sannan ya riƙa saka hannayensa a kusa da mazakutarsa, a wani mataki da ake gani tamkar cin-fuska ne ga magoya bayan ƙungiyar da suka fafata da ita. An dakarar da Cristiano Ronaldo daga buga wasa ɗaya...

Rashford asks for 'more humanity' from his critics
News archive

Rashford asks for 'more humanity' from his critics

Marcus Rashford says his commitment to Manchester United should not be doubted. Marcus Rashford says he can take "any headline" but asked his critics to show a "bit more humanity" before they question his commitment to Manchester United and love for football. The England forward has struggled thi...

Nigeria detains Binance bosses in crypto crackdown
News archive

Nigeria detains Binance bosses in crypto crackdown

Nigerian security officers have reportedly arrested two senior managers of Binance in a crackdown on cryptocurrency trading. Two senior executives at Binance have been detained in Nigeria as the country cracks down on cryptocurrency exchanges, the Financial Times reported on Wednesday, citing peo...

Décès de l'ancien président tanzanien Ali Hassan Mwinyi
News archive

Décès de l'ancien président tanzanien Ali Hassan Mwinyi

Le deuxième président de la Tanzanie, Ali Hassan Mwinyi, est décédé à l'âge de 98 ans. L'ancien président de la Tanzanie, Ali Hassan Mwinyi, est décédé. Mwinyi, qui a été le deuxième président de la nation est-africaine de 1985 à 1995, est décédé jeudi, a déclaré la présidente de la Tanzanie, Sam...

Tsohon shugaban ƙasar Tanzaniya Ali Hassan Mwinyi ya rasu
News archive

Tsohon shugaban ƙasar Tanzaniya Ali Hassan Mwinyi ya rasu

Shugaban kasar Tanzaniya Ali Hassan Mwinyi ya rasu yana da shekaru 98 a duniya. Tsohon shugaban kasar Tanzaniya Ali Hassan Mwinyi ya rasu. Mwinyi, wanda ya zama shugaban ƙasa na biyu a ƙasar ta Gabashin Afirka daga 1985 zuwa 1995, ya rasu ne a ranar Alhamis, in ji shugabar kasar Tanzaniya Samia S...