News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

Kai-tsaye: Hamas ta shirya wa tsagaita wuta na dindindin a Gaza
News archive

Kai-tsaye: Hamas ta shirya wa tsagaita wuta na dindindin a Gaza

Yakin da Isra'ila ke yi da Falasɗinawa da suka yi wa ƙawanya a Gaza - wanda yanzu yake a rana ta 171 - ya kashe mutane aƙalla mutum 32,226 tare da jikkata mutum 74,518. 2154 GMT — Hamas ta shirya wa tsagaita wuta na dindindin a Gaza Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ta sanar da mas...

US eyeing April 18 for Sudan peace talks
News archive

US eyeing April 18 for Sudan peace talks

The US is hoping for a resumption of truce talks between the Sudanese Armed Forces and the paramilitary Rapid Support Forces on April 18, 2024. The United States is eyeing April 18 for a possible resumption of peace talks on Sudan in Saudi Arabia, US Special Envoy for Sudan Tom Perriello said on...

Niger's military ruler talks 'security cooperation' with Putin
News archive

Niger's military ruler talks 'security cooperation' with Putin

Niger's military head Abdourahamane Tchiani has held a phone call with Russia's Vladimir Putin and discussed "security cooperation." The head of Niger's military regime General Abdourahamane Tchiani spoke on Tuesday by telephone to Russian President Vladimir Putin about "strengthening security co...

Nigerian court sentences Chinese man for killing partner
News archive

Nigerian court sentences Chinese man for killing partner

A Nigerian court has sentenced a Chinese man to death for killing his Nigerian girlfriend in September 2022. A Nigerian court on Tuesday sentenced a Chinese national to death after finding him guilty of killing his girlfriend, a government official told The Associated Press, vowing to recommend e...

Ƙananan Zaɓukan Turkiyya: Rana, rumfunan zaɓe da ƴan takara
News archive

Ƙananan Zaɓukan Turkiyya: Rana, rumfunan zaɓe da ƴan takara

Yayin da ake shirin gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi a ranar 31 ga Maris, masu kada kuri'a miliyan 61, da suka hada da masu zabe a karon farko har su miliyan 1, sun shirya don zaben shugabannin kananan hukumomi daga jam'iyyun siyasa 34. Masu kaɗa ƙuri'a a Turkiyya suna ta shirin guda...

Yadda sabon riga-kafin tarin fuka zai magance tasirin cutar
News archive

Yadda sabon riga-kafin tarin fuka zai magance tasirin cutar

Wani haɗin maganin riga-kafi da zai taimaka wa masu fama da cutar tarin fuka da aka fi sani da Tuberculosis kawar da ita, ya zama zabi da Afirka har ma da duniya ke bukata wajen yaki da cutar da ke haddasa mutuwar miliyoyin mutane a duk shekara. Daga Sylvia Chebet "E! Za mu iya kawo karshen cutar...

Bassirou Diomaye Faye: Tarihin sabon shugaban ƙasar Senegal
News archive

Bassirou Diomaye Faye: Tarihin sabon shugaban ƙasar Senegal

Bassiorou Diomaye Faye, mai shekara 44, ya zama shugaban ƙasar Senegal mafi ƙarancin shekaru. An haifi Diomaye Faye a ranar 25 ga Maris na 1980, a ƙauyen Ndiaganiao da ke yankin Thies na ƙasar Senegal. Ya yi karatun digiri na biyu a fannin shari’a, kuma ya gama digirin farko a Makarantar Ƙasa ta...