News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

31,085 results

An jefa abubuwan fashewa guda biyu kusa da gidan Netanyahu a Caesarea
News archive

An jefa abubuwan fashewa guda biyu kusa da gidan Netanyahu a Caesarea

‘Yan sanda sun ce Netanyahu da iyalensa ba sa gidan lokacin da lamarin ya faru. ‘Yan sandan Isra’ila sun ce an jefa wasu abubuwan fashewa wajen gidan Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu a Ceasarea, kudancin Isra’ila a ranar Asabar. “Da misalin 19:30 agogon Tel Aviv (17:30 GMT) an gano wasu a...

Ana gudanar da zaɓen gwamna a Jihar Ondo
News archive

Ana gudanar da zaɓen gwamna a Jihar Ondo

Ana fafatawa ne a zaɓen tsakanin Lucky Aiyedatiwa na Jam'iyyar APC da kuma Agboola Ajayi na Jam'iyyar PDP da wasu 'yan takara 16 daga wasu jam'iyyun. A yau Asabar jama’ar Jihar Ondo da ke kudancin Nijeriya suka fita zuwa rumfunan zaɓe domin zaɓen gwamnan jihar. Zaɓen na zuwa ne watanni 11 bayan g...

Gabon referendum: Night curfew extended as voting continues
News archive

Gabon referendum: Night curfew extended as voting continues

Transitional president, Brice Oligui Nguema, declared the referendum a "great step forward" as he cast his vote at a Libreville school. Gabon extended a night curfew on Saturday as it held a referendum on a new constitution the ruling junta says will mark a new chapter after 55 years of dynastic...

Kai-tsaye: Hezbollah ta kai hare-hare kan sansanoni sojojin Isra’ila
News archive

Kai-tsaye: Hezbollah ta kai hare-hare kan sansanoni sojojin Isra’ila

Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 407 — ya kashe aƙalla Falasɗinawa 43,764 da jikkata 103,480, kuma ana fargabar 10,000 suna binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon ma, Isra'ila ta kashe mutum 3,440 tun Oktoban bara. 2049 GMT — Isra’ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa 11...

Jake Paul ya doke Mike Tyson a damben boksin
News archive

Jake Paul ya doke Mike Tyson a damben boksin

Tsohon zakaran damben boksin ajin babban nauyi Mike Tyson ya soma damben da ƙarfinsa inda ya ƙwace iko da damben a zagaye na farko da na biyu, sai dai daga bisani Paul ya girgije inda ya samu nasara kan Tyson. Fitaccen mai yin bidiyo a YouTube kuma ɗan dambe Jake Paul, ya doke shahararren ɗan dam...