أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

An kama ‘yan fashin daji huɗu a filin jirgin saman Akure
أرشيف الأخبار

An kama ‘yan fashin daji huɗu a filin jirgin saman Akure

FAAN ta ce haɗin gwiwar jami’an tsaro ya kai ga kamen bayan an ga mutane masu shakku a bayan katangar filin jirgi Hukumar kula da filayen jiragen saman Nijeriya (FAAN) ta ce an kama wasu ‘yan fashin daji huɗu a filin jirgin saman Akure da ke jihar Ondo bayan wani aikin haɗin gwiwa tsakanin jami’a...

Ghana Hits Record Mineral Royalties in 2025
أرشيف الأخبار

Ghana Hits Record Mineral Royalties in 2025

MIIF collects GH₵5.43 billion, driven by gold and manganese Ghana’s Minerals Income Investment Fund (MIIF) has recorded its highest-ever mineral royalty collections , totaling GH₵5.43 billion in 2025 , up 10.8% from GH₵4.90 billion in 2024 . This milestone reflects stronger compliance, elevated c...

Trump ya gargadi NATO kan rikicin Mashigar Hormuz
أرشيف الأخبار

Trump ya gargadi NATO kan rikicin Mashigar Hormuz

Ya ce ƙawancen na iya fuskantar makoma mara kyau idan ƙasashen Turai ba su taimaka ba Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙungiyar tsaro ta NATO na iya fuskantar makoma “mummuna” idan ƙasashen da ke kawance da Amurka ba su taimaka wajen buɗe Mashigar Hormuz ba, wadda Iran ta rufe kuma ke da muhimm...