أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

31,085 نتائج

Harin bam ya kashe 22 a asibitin soji a Kudancin Kordofan
أرشيف الأخبار

Harin bam ya kashe 22 a asibitin soji a Kudancin Kordofan

Ma’aikatan jinya huɗu na cikin waɗanda suka mutu a harin RSF a Sudan Aƙalla mutane 22, ciki har da ma’aikatan jinya huɗu, sun mutu yayin da wasu takwas suka jikkata bayan rundunar RSF ta kai harin bam a asibitin soji na Al-Kuweik a jihar Kudancin Kordofan ta Sudan, a cewar wata ƙungiyar likitoci....

Nigeria president declares 2026 'Year of Families'
أرشيف الأخبار

Nigeria president declares 2026 'Year of Families'

The Nigeria Families First program is meant to address the "root causes" of challenges facing the country, President Bola Tinubu said. Nigeria's President Bola Tinubu has designated 2026 as the “Year of Families and Social Development”, promising on Friday a series of measures to place families a...

Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
أرشيف الأخبار

Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue

Yan bindiga sun farmaki kasuwanni biyu a yankin Kwande cikin kwanaki kaɗan Hare-hare biyu da aka kai cikin ’yan kwanaki kaɗan sun yi sanadin mutuwar mutum 30 a wasu garuruwa biyu makwabta a jihar Benue da ke tsakiyar Nijeriya, jihar da ta daɗe tana fama da rikicin kabilanci da na albarkatun ƙasa,...