Início / Arquivo de notícias
Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

Zimbabwe ta ƙaddamar da sabuwar takardar kuɗin ƙasar

Ƙaddamar da sabbin kuɗin da ake kira ZiG na zuwa ne a daidai lokacin da ƙasar Zimbabwe ke ƙoƙarin shawo kan mummunar hauhawar farashin kayayyaki da kuma daidaita tattalin arzikinta da ke fama da ƙalubale. Babban bankin ƙasar Zimbabwe ya ƙaddamar da sabbin “tsararrun takardun kuɗi” ranar Juma’a. H...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Atualizado 13/08/2026, 05:26:23
Zimbabwe ta ƙaddamar da sabuwar takardar kuɗin ƙasar
Em resumo

Ƙaddamar da sabbin kuɗin da ake kira ZiG na zuwa ne a daidai lokacin da ƙasar Zimbabwe ke ƙoƙarin shawo kan mummunar hauhawar farashin kayayyaki da kuma daidaita tattalin arzikinta da ke fama da ƙalubale. Babban bankin ƙasar Zimbabwe ya ƙaddamar da sabbin “tsararrun takardun kuɗi” ranar Juma’a. H...

Ƙaddamar da sabbin kuɗin da ake kira ZiG na zuwa ne a daidai lokacin da ƙasar Zimbabwe ke ƙoƙarin shawo kan mummunar hauhawar farashin kayayyaki da kuma daidaita tattalin arzikinta da ke fama da ƙalubale. Babban bankin ƙasar Zimbabwe ya ƙaddamar da sabbin “tsararrun takardun kuɗi” ranar Juma’a. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ƙasar ke ƙoƙarin shawo kan matsalar hauhawar farashin kayayyaki da kuma daidaita tattalin arzikinta da ya daɗe yana fama da tarin ƙalubale. "Daga yau…Bankuna za su soma canza ma'aunin dalar Zimbabwe da ake hada-hada da shi zuwa sabon kuɗin, wanda za a kira shi 'Zimbabwe Gold' (ZiG), '' kamar yadda Gwamnan babban bankin ƙasar John Mushayavanhu ya bayyana a yayin da yake gabatar da sanarwar manufofin sabon kuɗin. This afternoon, the Reserve Bank of Zimbabwe (RBZ) Governor Dr John Mushayavanhu presented the 2024 Monetary Policy Statement and the New Structured Currency that will be effective immediately. pic.twitter.com/OvOcnNnnmz — Ministry of Information, Publicity & Broadcasting (@InfoMinZW) April 5, 2024 Ana sa ran matakin zai samar da ''sauƙi da kuma daidaito a harkokin kuɗin ƙasar," in ji shi.