Taron diflomasiyya na Antalya ya samu halartar matan shugabanni a wajen baje kolin nau'in abincin Anatoliya, inda uwargidan shugaban Turkiyya ta jagoranci baƙi tare da ba da yi musu bayani kan kayayyakin al'ada na yankin. Uwargidan shugaban kasar Turkiyya Emine Erdogan ta ziyarci wurin baje kolin nau'in abincin Anatoliya "Culinary Journey to Anatolian Centenary Flavours", tare da matan shugabannin da suka halarci taron diflomasiyya na Antalya. Taron ya tara jami'ai da wakilai daban-daban daga fadin duniya da kuma matayensu. /Hoto: AA A karo na uku, taron ya tattaro shugabannin kasashe da gwamnatoci da ministoci da jami’an diflomasiyya da ‘yan kasuwa da malamai, da masu fikirai, inda aka gudanar da ƙananan taruka a ɓangarori daban-daban da nune-nune da suka kunshi batutuwa da dama.
News archive
This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.
Uwargidan shugaban kasar Turkiyya ta duba baje kolin kayayyakin hannu tare da matan shugabanni
Taron diflomasiyya na Antalya ya samu halartar matan shugabanni a wajen baje kolin nau'in abincin Anatoliya, inda uwargidan shugaban Turkiyya ta jagoranci baƙi tare da ba da yi musu bayani kan kayayyakin al'ada na yankin. Uwargidan shugaban kasar Turkiyya Emine Erdogan ta ziyarci wurin baje kolin...

At a glance