Ana shirin mayar da su gida da ƙarfafa haɗin gwiwar al’adu Turkiyya ta gano kayayyakin tarihi guda 76 na katako da ƙarafa da ake kyautata zaton mallakin Nijeriya ne, lamarin da ka iya buɗe hanya ga mayar da su gida da kuma ƙarfafa alaƙar al’adu tsakanin ƙasashen biyu.( TRT HAUSA) Jakadan Turkiyya a Nijeriya, Mehmet Poroy, ya bayyana hakan a yayin wata ziyara da ya kai wa Ministar Fasaha, Al’adu da Yawon Buɗe Ido ta Nijeriya, Hannatu Musa Musawa, inda ya ce tattaunawar dawo da kayayyakin za ta fara ne bayan Nijeriya ta tabbatar da mallakinsu(TRT HAUSA) Haka kuma, Turkiyya na fatan sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa a lokacin ziyarar da Shugaba Bola Tinubu zai kai ƙasar, tare da shirye-shiryen bunƙasa musayar al’adu da haɗin gwiwa a fannonin kirkire-kirkire da al’adu.(TRT HAUSA)
News archive
This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.
Turkiyya ta gano kayan tarihi 76
Ana shirin mayar da su gida da ƙarfafa haɗin gwiwar al’adu Turkiyya ta gano kayayyakin tarihi guda 76 na katako da ƙarafa da ake kyautata zaton mallakin Nijeriya ne, lamarin da ka iya buɗe hanya ga mayar da su gida da kuma ƙarfafa alaƙar al’adu tsakanin ƙasashen biyu.( TRT HAUSA) Jakadan Turkiyya...

At a glance