Accueil / Archives
Archives

Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.

Turkiyya da Pakistan za su ci gaba da yaƙi da kisan ƙare-dangin da Isra'ila ke yi a Gaza: Erdogan

Mahukunta a Ankara sun ji daɗi game da ci-gaba da ake samu na alaƙa tsakanin Pakistan, da Jamhuriyar Turkiyya ta Arewacin Cyprus, kamar yadda Erdogan ya gaya wa firaministan Pakistan. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce Isra’ila na so ta faɗaɗa shirinta na kisan ƙare-dangi a Gaza amma ma...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Mis à jour 13/08/2026 05:26:22
Turkiyya da Pakistan za su ci gaba da yaƙi da kisan ƙare-dangin da Isra'ila ke yi a Gaza: Erdogan
En bref

Mahukunta a Ankara sun ji daɗi game da ci-gaba da ake samu na alaƙa tsakanin Pakistan, da Jamhuriyar Turkiyya ta Arewacin Cyprus, kamar yadda Erdogan ya gaya wa firaministan Pakistan. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce Isra’ila na so ta faɗaɗa shirinta na kisan ƙare-dangi a Gaza amma ma...

Mahukunta a Ankara sun ji daɗi game da ci-gaba da ake samu na alaƙa tsakanin Pakistan, da Jamhuriyar Turkiyya ta Arewacin Cyprus, kamar yadda Erdogan ya gaya wa firaministan Pakistan. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce Isra’ila na so ta faɗaɗa shirinta na kisan ƙare-dangi a Gaza amma mahukunta a Ankara za su ci gaba da yaƙi da wannan shiri tare da haɗin gwiwa da Pakistan. A yayin da yake ganawa da Firaministan Pakistan Shahbaz Sharif ranar Lahadi a birnin Tianjin na ƙasar China, Erdogan ya ce matsayin Turkiyya irin na Pakistan ne na yaƙi da kisan ƙare-dangi da Isra’ila take yi, a cewar wata sanarwa da Sashen Watsa Labarai na Gwamnatin Turkiyya ya wallafa a shafin sada zumunta na NSosyal .