Jirgin wanda ake harbawa kamar roka, ya tashi daga ƙasa a karon farko, kuma za a iya amfani da shi a matsayin jirgi domin kai hari da kuma wurin kai harin ƙunar baƙin-wake. Turkiyya ta samu nasarar gwajin wani sabon nau’in jirgi maras matuƙi mai suna Simsek, wanda ke da tsananin sauri, kamar yadda wani babban jami'in tsaro ya bayyana. Jirgin wanda ake harbawa kamar roka, ya tashi daga ƙasa a karon farko, kuma za a iya amfani da shi a matsayin jirgi domin kai hari da kuma wurin kai harin ƙunar baƙin-wake, in ji Haluk Gorgun, shugaban Ma'aikatar Masana'antar Tsaro ta Turkiyya, a dandalin sada zumunta na Turkiyya, NSosyal. "Masana'antar tsaronmu ta ƙara wani muhimmin fasaha a cikin kayan aikinta," ya rubuta.
Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.
Turkiya ta yi nasarar gwajin Simsek, wani jirgi maras matuƙi mai matuƙar gudu
Jirgin wanda ake harbawa kamar roka, ya tashi daga ƙasa a karon farko, kuma za a iya amfani da shi a matsayin jirgi domin kai hari da kuma wurin kai harin ƙunar baƙin-wake. Turkiyya ta samu nasarar gwajin wani sabon nau’in jirgi maras matuƙi mai suna Simsek, wanda ke da tsananin sauri, kamar yadd...