Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

Tsuntsuwa mai shekara 74 ta yi ƙwai a Tsibirin Pacific

Masana kimiyya sun soma kula da tsuntsuwar ne tun a shekarar 1956 a lokacin da take da shekara biyar. Wata tsuntsuwa wadda masana kimiyya suka yi amanna cewa ita ce mafi tsufa a duniya ta saki ƙwai, kamar yadda masana suka tabbatar. Hukumar Kula da Kifaye da Namun Dawa ta Amurka ta ɗauki hotonta...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:21
Tsuntsuwa mai shekara 74 ta yi ƙwai a Tsibirin Pacific
A taƙaice

Masana kimiyya sun soma kula da tsuntsuwar ne tun a shekarar 1956 a lokacin da take da shekara biyar. Wata tsuntsuwa wadda masana kimiyya suka yi amanna cewa ita ce mafi tsufa a duniya ta saki ƙwai, kamar yadda masana suka tabbatar. Hukumar Kula da Kifaye da Namun Dawa ta Amurka ta ɗauki hotonta...

Masana kimiyya sun soma kula da tsuntsuwar ne tun a shekarar 1956 a lokacin da take da shekara biyar. Wata tsuntsuwa wadda masana kimiyya suka yi amanna cewa ita ce mafi tsufa a duniya ta saki ƙwai, kamar yadda masana suka tabbatar. Hukumar Kula da Kifaye da Namun Dawa ta Amurka ta ɗauki hotonta a wani gandun tsuntsaye da dabbobi da ke tsibirin pacific ta ɗauki hoton tsuntuswar a lokacin da take zagaye da ƙwan nata. Masana kimiyya sun soma kula da tsuntsuwar ne tun a shekarar 1956 a lokacin da take da shekara biyar. Ta ƙyanƙyashe ƙwanta na ƙarshe a shekarar 2021 inda aka yi hasashen ta ƙyanƙyashe ƙwayaye fiye da 30 a tsawon rayuwarta.