Shugaban ƙasa ya kuma tura Kashim Shettima Kebbi bayan sace ɗalibai 25 Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da mutuwar Birgediya Janar Musa Uba, wanda aka kashe yayin da yake bakin aiki a Jihar Borno. A wata sanarwa da babban mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin watsa labara...
Ana binciken zarge-zargen cin zarafi da suka bayyana a kansa a lokuta daban-daban Rundunar ‘yansandan Jihar Legas ta gayyaci babban fasto na cocin Mountain of Liberation and Miracles Ministries , Chris Okafor, domin amsa tambayoyi kan zarge-zargen aikata fyaɗe a lokuta daban-daban. An umarce shi...
Ankara insiste sur la nécessité de lever durablement la loi César pour stabiliser le pays Lors d’une visite officielle à Washington, le ministre turc des Affaires étrangères, Hakan Fidan, a mené plusieurs rencontres avec des responsables américains ainsi qu’avec son homologue syrien. Les discussi...
Al-Qaeda-linked militants disrupt supplies, causing power cuts and shortages across the country The African Union has raised alarm over a worsening security and humanitarian situation in Mali, where militants have reportedly imposed a fuel blockade that is affecting the entire country. According...
Sakamakon wucin-gadi ya nuna shugaban kasar ya samu sama da kashi 76% na kuri’u Shugaban Jamhuriyar Tsakiyar Afirka, Faustin-Archange Touadera, ya lashe zaɓen shugaban ƙasa karo na uku kamar yadda sakamakon wucin-gadi da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa ta fitar ya nuna. Hukumar ta bayyana cewa Touadera ya s...
Les États-Unis sanctionnent plusieurs hauts responsables rwandais pour leur rôle présumé dans la déstabilisation de l’est de la RDC Les États-Unis ont annoncé des restrictions de visa visant plusieurs hauts responsables rwandais accusés de soutenir le groupe rebelle M23 et de violer les accords d...
William Ruto affirme que Nairobi n’a aucun lien militaire avec les Forces de soutien rapide La guerre qui oppose l’armée soudanaise (SAF) aux Forces de soutien rapide (RSF) depuis 2023 continue de plonger le pays dans une grave crise humanitaire. Selon les Nations unies, plus de 20 000 civils ont...
Hare-haren sama sun lalata sansanonin ISWAP da na ɓarayin daji a sassa daban-daban na arewacin ƙasar Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce jiragen yaƙinta sun kashe ‘yan ta’adda na ƙungiyar ISWAP da masu garkuwa da mutane da dama a hare-haren da suka kai domin daƙile ta’addanci da fashin daji a was...
L’absence d’engagement ferme sur la sortie des énergies fossiles provoque la colère de dizaines de pays La conférence des Nations unies sur le climat (COP30), qui s’est tenue à Belém, au Brésil, s’est conclue samedi sur un texte final critiqué pour son absence de mesures concrètes concernant la f...
L’organisation accuse les paramilitaires d’arrêter des civils soupçonnés d’avoir des proches dans l’armée soudanaise. Le Réseau des médecins soudanais a dénoncé la détention de familles civiles par les Forces de soutien rapide (RSF) dans l’ouest du Soudan. Selon l’organisation, ces civils auraien...
Matashin ɗanwasan ya ce filin zai zama wajen “rubuta tarihi” Yayin da Barcelona ke shirin komawa filin wasanta na Camp Nou, tauraron ƙungiyar, Lamine Yamal, ya aika saƙo na musamman ga masoyansa. Yamal, mai shekara 18, ya sha alwashin cewa zai jagoranci Barcelona wajen kafa tarihin nasarori a fil...
An ce dole ne majalisar ministoci ta fara amincewa kafin a sanar da duk wata manufa ta gwamnati Gwamnatin Ghana ta bayar da umarni mai ƙarfi da ya tuna wa ɗaukacin ministocin ƙasar cewa kada su bayyana duk wata muhimmiyar manufar gwamnati kafin majalisar minitoci ta ba da izinin yin hakan. An bay...