Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

31,085 sonuç

An ƙaddamar da taron shugabannin ƙasashen G20 a Afirka ta Kudu
Haber arşivi

An ƙaddamar da taron shugabannin ƙasashen G20 a Afirka ta Kudu

A yayin wannan taron wanda jigonsa zai kasance 'hadin kai, daidaito da ɗorewa', shi ne taron G20 na farko da aka taba gudanarwa a nahiyar Afrika, kuma zai mayar da hankali kan sassauta bashi ga ƙasashe masu ƙaramin ƙarfi. An fara taron shugabannin ƙungiyar G20 a Johannesburg da ke Afrika ta Kudu,...