Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

31,085 sonuç

Omuwafu: Uganda’s ‘oldest’ tree dies at 150 years
Haber arşivi

Omuwafu: Uganda’s ‘oldest’ tree dies at 150 years

It was under the tree that King Kabaka Muteesa wrote a letter to the Queen of England marking the beginning of arrival of British missionaries in Uganda. By Emmanuel Onyango A majestic tree whose life marked the early days of the arrival of British missionaries in Uganda was blown over on Monday...

Tsaron abinci: Madagascar ta baza komar arzikinta kan kiwon kifaye
Haber arşivi

Tsaron abinci: Madagascar ta baza komar arzikinta kan kiwon kifaye

Noman halittun cikin ruwa ya zama zabin da Madagascar ta dauka wajen cike gibin abinci mai gina jiki a tsakanin al’ummarta da kuma kara himma ga dorewa ga ayyukan tattalin arziki da ke kewaye cikin teku da sauran albarkatunta. Daga Firmain Eric Mbadinga Mu ne abin da muke ci, a cewar wani rahoto...

Ƴan bindiga sun kashe gomman sojojin Mali
Haber arşivi

Ƴan bindiga sun kashe gomman sojojin Mali

"Fiye da mayaƙa 100 da ke iƙirarin jihad sun kai hari a wani wuri da sojoji suke zama a ƙauyen Kwala," a cewar wani wakilin garin Mourdiah, mai nisan kilomita 300 daga Bamako, babban birnin ƙasar. Ƴan bindiga da ake zargi mayaƙan ƙungiyoyin da ke iƙirarin jihadi ne sun kashe gomman sojojin Mali r...