Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

31,085 sonuç

Kai-tsaye: Isra'ila ta ci gaba da yin luguden wuta a Gaza
Haber arşivi

Kai-tsaye: Isra'ila ta ci gaba da yin luguden wuta a Gaza

Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 274 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 38,011 — kashi 70 daga cikinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum 87,445, yayin da mutum fiye da 10,000 ke danne a ɓaraguzai, kana ta sace mutum aƙalla 9,500. 2226 GMT — Isra'ila ta kashe Falasɗinawa da dama, ci...

Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe 'yan jarida biyar a rana guda
Haber arşivi

Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe 'yan jarida biyar a rana guda

Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 274 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 38,011 — kashi 70 daga cikinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum 87,445, yayin da mutum fiye da 10,000 ke danne a ɓaraguzai, kana ta sace mutum aƙalla 9,500. 1057 GMT — Sojojin Isra’ila sun kashe ‘yan jarida bi...

Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ƙarin mutum 11 a Gaza
Haber arşivi

Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe ƙarin mutum 11 a Gaza

Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 274 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 38,011 — kashi 70 daga cikinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum 87,445, yayin da mutum fiye da 10,000 ke danne a ɓaraguzai, kana ta sace mutum aƙalla 9,500. 0515 GMT — Hare-haren jiragen Isra’ila maras matuƙa...

Prêts : Le FMI fait-il un bras d'honneur à l'Afrique ?
Haber arşivi

Prêts : Le FMI fait-il un bras d'honneur à l'Afrique ?

Le Fonds monétaire international (FMI) continue de faire l'objet de critiques acerbes concernant ses conditions de prêt très strictes, en particulier pour les pays africains. Par Brian Okoth Le Fonds monétaire international (FMI) est accusé d'imposer des conditions difficiles aux pays en développ...

Shugabannin Sahel Alliance na taron ƙungiyar a karon farko a Nijar
Haber arşivi

Shugabannin Sahel Alliance na taron ƙungiyar a karon farko a Nijar

Shugabannin ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar ne suka kafa Ƙungiyar Sahel Alliance wadda ake kallo a matsayin kishiya ga ECOWAS, wadda suka ce za ta taimaka musu domin magance musu matsalolin tsaro da tattalin arziki. A karon farko, ƙasashen Nijar da Burkina Faso da Mali suna gudanar da taron...

Masoud Pezeshkian wins Iran's presidential election
Haber arşivi

Masoud Pezeshkian wins Iran's presidential election

At 69, the heart surgeon and reformist politician triumphs over Saeed Jalili, former nuclear negotiator, in run-off necessitated by death of former president Ebrahim Raisi in a helicopter crash in May this year. Iran reformist Masoud Pezeshkian, a heart surgeon and lawmaker promising outreach to...

Masoud Pezeshkian ya yi nasara a zaɓen shugaban Iran
Haber arşivi

Masoud Pezeshkian ya yi nasara a zaɓen shugaban Iran

Pezeshkian, mai shekara 69, wanda likitan fiɗa ne kuma ɗan siyasa mai ra'ayin sauyi, ya kayar da Saeed Jalili, tsohon mai shiga tsakani kan shirin Iran na samar da makamashin nukiliya, a zagaye na biyu na zaɓen. Masoud Pezeshkian, likitan fiɗa kuma ɗan siyasa mai ra'ayin sauyi, wanda kuma ɗan maj...

South Africa braces for coldest morning of year so far
Haber arşivi

South Africa braces for coldest morning of year so far

The the southern hemisphere nation is experiencing winter and the South Africa weather service has warned of a cold front. Freezing conditions are expected to affect parts of South Africa as forecasters warn that Tuesday could be the coldest morning of the year so far. The the southern hemisphere...