Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

31,085 sonuç

Le Niger reconnaît officiellement le nouvel ambassadeur du Bénin
Haber arşivi

Le Niger reconnaît officiellement le nouvel ambassadeur du Bénin

L'acceptation du nouveau diplomate béninois intervient dans un contexte marqué par une brouille diplomatique entre Niamey et Porto-Novo qui a débuté depuis le coup d'État du 26 juillet 2023 contre Mohamed Bazoum. Les autorités nigériennes ont accepté, mardi, le nouvel ambassadeur de la République...

Shugaban DR Congo ya zargi wanda ya gada da mara wa 'yan tawaye baya
Haber arşivi

Shugaban DR Congo ya zargi wanda ya gada da mara wa 'yan tawaye baya

Shugaban Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo Felix Tshisekedi ya zargin tsohon shugaban ƙasar Joseph Kabila da hannu wajen hada kan ƙungiyoyi 'yan tawaye da jam'iyyun siyasa don yakar gwamnatinsa. Shugaban Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo Felix Tshisekedi ya zargi tsohon shugaban kasar Joseph Kabila da...

Abin da ya sa Afirka ke jin takaicin abin da ake yi wa Gaza
Haber arşivi

Abin da ya sa Afirka ke jin takaicin abin da ake yi wa Gaza

Taron kolin shari'a na duniya da aka gudanar a Istanbul kan sake nazari a dokokin kasa da kasa bisa ga kisan kiyashin da Isra'ila ke ci gaba da yi a Gaza, ya nuna yadda kasashen Afirka suka nuna goyon bayansu ga Falasdinu. Daga Nuri Aden Sashin shari'a na Jami'ar Boğazici da ke birnin Istanbul ya...

An tura masu zanga-zanga 632 da ake tuhuma da sata a Kano gidan yari
Haber arşivi

An tura masu zanga-zanga 632 da ake tuhuma da sata a Kano gidan yari

Tun da fari babban mai shigar da ƙarar na ma'aikatar shari'a Salisu Tahir ya yi zargin cewa mutanen sun aikata laifukan ne a ranar 1 ga watan Agusta inda suka kutsa tare da ɓaranata kayayyakin gwamnati da na al'umma a jihar. Wata kotun tafi-da-gidanka ta Jihar Kano ta ba da umarnin aika masu zang...