Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

31,085 sonuç

An saki 'yan ƙasar Poland da aka kama a Kano kan ɗaga tutar Rasha
Haber arşivi

An saki 'yan ƙasar Poland da aka kama a Kano kan ɗaga tutar Rasha

Ma'aikatar Harkokin Wajen Poland ta yi "godiya ga dukkan waɗanda suka sanya hannu wajen sakin 'yan ƙasar Poland." Hukumomin Nijeriya sun saki ɗalibai 'yan ƙasar Poland da jami'an tsaro suka kama a Kano suna ɗaga tutar ƙasar Rasha yayin zanga-zanga kan tsadar rayuwa da aka gudanar a ƙasar a farkon...

Qui est le milliardaire Pavel Durov, patron de Telegram ?
Haber arşivi

Qui est le milliardaire Pavel Durov, patron de Telegram ?

Le fondateur et PDG de l’application de messagerie Telegram, Pavel Durov, a été arrêté samedi soir à son arrivée à l’aéroport du Bourget (Seine-Saint-Denis), en France, à bord d’un jet privé en provenance d’Azerbaïdjan. La carrière de Durov, qui détient les nationalités française, russe, des Émir...

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 170 a Nijeriya
Haber arşivi

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 170 a Nijeriya

Mutum 1,941 ne suka jikkata, haka kuma 205,338 suka rasa muhallansu a faɗin ƙasar kamar yadda cibiyar da ke bayar da agajin gaggawa game da ambaliya a Nijeriya NEOC ta tabbatar. Aƙalla mutum 170 ambaliyar ruwa ta kashe a Nijeriya sannan kusan mutum 2,000 suka jikkata a cikin mako biyu. Cibiyar da...

'Fiye da mutane 200 ne daga Gobir ke hannun masu garkuwa da mutane'
Haber arşivi

'Fiye da mutane 200 ne daga Gobir ke hannun masu garkuwa da mutane'

Jagororin al'umma a Gobir na ƙaramar Hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sun ce fiye da mutum 200 ne 'yan bindiga suka ɗauke daga garin a cikin kimanin wata guda. Sai dai rundunar 'yan sandan jihar ta ce ba ta da masaniya game da satar mutanen. Al'ummar yankin Gobir a ƙaramar hukumar Sabon Birni t...

Easy steps to grooming, locking, maintaining Afro hair
Haber arşivi

Easy steps to grooming, locking, maintaining Afro hair

Many wearers appreciate the thick, luscious locks that cascade down the head, framing the face with a halo of texture and depth. For many African women, locking in lush, full hair, also known as dreadlocks, can be a wonderful way to achieve a unique and beautiful hairstyle. The matted and knotted...

Army strike kills seven separatists in northern Mali
Haber arşivi

Army strike kills seven separatists in northern Mali

A military strike has killed at least seven members of a separatist group in northern Mali. Armed separatist rebels in Mali said on Tuesday that an army drone strike had killed seven of their members a day earlier in the north of the country, an area rocked by violent unrest. The Monday strike ta...