Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

31,085 sonuç

Ana sa rai Trump zai yi sabbin naɗe-naɗe nan da ’yan kwanaki
Haber arşivi

Ana sa rai Trump zai yi sabbin naɗe-naɗe nan da ’yan kwanaki

Shugaban ma'aikatan da ke aiki da Biden ya buƙaci ma'aikatan da za su yi aiki da Trump su sanya hannu kan waɗansu takardun gwamnati da ake buƙata domin tabbatar da miƙa mulki cikin sauƙi. Ana sa rai zaɓaɓɓen Shugaban Amurka Donald Trump zai yi wasu muhimman naɗe-naɗe a sabon wa’adin mulkinsa na b...

SA unveils 'better-looking' King Shaka statue after criticism
Haber arşivi

SA unveils 'better-looking' King Shaka statue after criticism

The statue is expected to become a popular attraction for visitors to the airport, serving as a reminder of the region's proud history. A monumental statue of King Shaka KaSenzangakhona, a significant figure in Zulu history, was unveiled at the King Shaka International Airport, South Africa on Th...

US will have peaceful transition of power on January 20: Biden
Haber arşivi

US will have peaceful transition of power on January 20: Biden

Biden also says he spoke with Trump to assure him that he has directed his staff to do just that. US President Joe Biden has said there will be a peaceful transition of power on January 20, after Republican Donald Trump won the presidential election, and urged Americans to "bring down" the temper...

Yadda bikin baje kolin fasahohin Ghana ya haskaka yankin Volta
Haber arşivi

Yadda bikin baje kolin fasahohin Ghana ya haskaka yankin Volta

Bikin na kwanaki uku ya nuna al'adun gargajiyar Ghana kana ɓude taron bikin ne daga gabar tekun garin Keta, ɗaya daga cikin wuraren yawon buɗe ido a yankin Volta. An gudanar da bikin baje kolin fasahohi na Ghana wanda ke mai da hankali kan bikin fasahar zane-zane da al'adu da kuma yawon buɗe ido...

Australia to bar social media access for children under 16
Haber arşivi

Australia to bar social media access for children under 16

Australia's Prime Minister Anthony Albanese gives social media companies a one-year grace period to enforce the age limit proposal or face hefty fines. Australia's prime minister on Thursday vowed to ban children under 16 from social media, saying the pervasive influence of platforms like Faceboo...

Taoreed Lagbaja: Shugaban sojin ƙasan Nijeriya ya rasu
Haber arşivi

Taoreed Lagbaja: Shugaban sojin ƙasan Nijeriya ya rasu

Lagbaja dai ya fara aikin soja ne a lokacin da ya fara karatu a makarantar hora da sojoji na Nijeriya da ke Kaduna a shekara 1987 kuma ranar 19 ga watan Satumban shekarar 1992 ne ya zama hafsa mai mukamin Lutanan Na Biyu. Shugaban sojin ƙasan Nijeriya, Laftar Janar Taoreed Lagbaja, ya rasu yana d...