Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

31,085 sonuç

La Libye réalise sa meilleure production pétrolière en 12 ans
Haber arşivi

La Libye réalise sa meilleure production pétrolière en 12 ans

La production libyenne de pétrole a atteint son plus haut niveau en 12 ans en 2025, atteignant 1,37 million de barils par jour. Le Premier ministre libyen Abdulhamid Dbeibah a indiqué que l'année dernière la production a démarré dans plusieurs champs pétrolifères à travers le pays . Le pays a att...

Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyarar Aiki Turkiyya
Haber arşivi

Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyarar Aiki Turkiyya

Ziyarar na da nufin ƙarfafa alaƙa da faɗaɗa haɗin kai tsakanin Nijeriya da Turkiyya Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Litinin, 26 ga Janairun 2026 zuwa Ankara, babban birnin Turkiyya, domin kai ziyarar aiki da ta shafi ƙarfafa alaƙar diflomasiyya da faɗaɗa haɗin kai a...

Iran Ta Yi Gargaɗi: Duk Wani Hari Cikakken Yaƙi Ne a Kanmu
Haber arşivi

Iran Ta Yi Gargaɗi: Duk Wani Hari Cikakken Yaƙi Ne a Kanmu

Tehran ta ce sojojinta suna cikin shirin ko-ta-kwana yayin da sojojin Amurka ke tunkaro Gabas ta Tsakiya Iran ta yi gargaɗin cewa za ta ɗauki duk wani hari a kanta a matsayin “cikakken yaƙi,” yayin da ake sa ran isowar kayan aikin soji na Amurka zuwa Gabas ta Tsakiya cikin ‘yan kwanaki masu zuwa....

Barrel bomb attacks drive mass displacement in South Sudan
Haber arşivi

Barrel bomb attacks drive mass displacement in South Sudan

Estimating the death toll is impossible as many civilians remain hiding in the bush amid escalating violence, a local civil society leader says. Renewed fighting in South Sudan has displaced more than 180,000 people, with witnesses describing indiscriminate use of barrel bombs and civilians fleei...

Guinness recognises Kenyan climate activist for 72-hour tree hug
Haber arşivi

Guinness recognises Kenyan climate activist for 72-hour tree hug

Guinness World Records on Monday recognised Kenyan climate activist Truphena Muthoni for breaking her own world record by hugging a tree continuously for 72 hours. Guinness World Records on Monday recognised Kenyan climate activist Truphena Muthoni for breaking her own world record by hugging a t...

Burhan: Ba Zaman Lafiya a Sudan Sai an Kawar da RSF
Haber arşivi

Burhan: Ba Zaman Lafiya a Sudan Sai an Kawar da RSF

Shugaban sojin Sudan ya ce tattaunawar da ta haɗa RSF na jinkirta rikici ne kawai Shugaban gwamnatin Sudan, Abdel Fattah al-Burhan, ya ce ba za a taɓa samun zaman lafiya mai ɗorewa a ƙasar ba sai an kawar da rundunar Rapid Support Forces (RSF), yana mai cewa duk wata tattaunawar zaman lafiya da a...

Rikici a Sudan ta Kudu Ya Raba Fiye da Mutum 180,000 da Muhallansu
Haber arşivi

Rikici a Sudan ta Kudu Ya Raba Fiye da Mutum 180,000 da Muhallansu

Fashewar bama-bamai da arangama sun tsananta rikici a jihar Jonglei Sabon rikicin da ya ɓarke a Sudan ta Kudu ya tilasta wa fiye da mutum 180,000 barin muhallansu, yayin da ganau ke bayyana harba bama-bamai da tserewar fararen-hula zuwa yankunan kurmi domin tsira daga tashin hankali, musamman a j...

Women main victims of Sudan war abuses, social affairs minister says
Haber arşivi

Women main victims of Sudan war abuses, social affairs minister says

Women are the main victims of abuse in Sudan's war, facing "the world's worst" violence, Sudan's social affairs minister has told AFP. Women are the main victims of abuse in Sudan's war, facing "the world's worst" violence, Sudan's social affairs minister has told AFP. The Sudanese army and the p...