Início / Arquivo de notícias
Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

Thomas Partey ya koma Villarreal bayan barin Arsenal duk da fara shari'arsa kan zargin fyaɗe

Tsohon ɗan wasan Arsenal ɗan asalin Ghana, Thomas Partey ya koma Villarreal ta Sifaniya bayan barin Arsenal a ƙarshen kakar bara. Tsohon ɗan wasan Arsenal ɗan asalin Ghana, Thomas Partey ya rattaba hannu kan kwantiragi da Villarreal ta Sifaniya bayan barin Arsenal a ƙarshen kakar bara. Partey ya...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Atualizado 13/08/2026, 05:26:21
Thomas Partey ya koma Villarreal bayan barin Arsenal duk da fara shari'arsa kan zargin fyaɗe
Em resumo

Tsohon ɗan wasan Arsenal ɗan asalin Ghana, Thomas Partey ya koma Villarreal ta Sifaniya bayan barin Arsenal a ƙarshen kakar bara. Tsohon ɗan wasan Arsenal ɗan asalin Ghana, Thomas Partey ya rattaba hannu kan kwantiragi da Villarreal ta Sifaniya bayan barin Arsenal a ƙarshen kakar bara. Partey ya...

Tsohon ɗan wasan Arsenal ɗan asalin Ghana, Thomas Partey ya koma Villarreal ta Sifaniya bayan barin Arsenal a ƙarshen kakar bara. Tsohon ɗan wasan Arsenal ɗan asalin Ghana, Thomas Partey ya rattaba hannu kan kwantiragi da Villarreal ta Sifaniya bayan barin Arsenal a ƙarshen kakar bara. Partey ya koma ne a matsayin kyauta, saboda kwantiraginsa da Arsenal ta ƙare wa’adi ba tare da wani kulob ya saye shi ba. Kwantiragin ta shekara guda ce tare da zaɓin ƙarin watanni 12. Ɗan wasan mai shekaru 32 zai bar Ingila, inda a aka fara yi masa shari'a kan zargin fyaɗe da wasu mata uka suka masa.