ECOWAS says it will keep its doors open, but it has now lost 53% of its area size and about 30% of its population of around 450 million. By Staff Reporter Thousands of people in Niger, Burkina Faso, and Mali rallied on Tuesday to cheer their countries' exit from the Economic Community of West Afr...
Ƙungiyar 'yan tawaye ta M23 ta yi iƙararin karɓe iko na fiin jiragen sama na birnin Goma, bayan ta kwashe kwanaki tana gumurzu da sojojin Kongo lamarin da ya kai ga kisan fiye da mutum 100 da jikkata kusan mutum 1,000. Shugaban Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DRC) zai gana da takwaransa na ƙasar...
International observers have urged a halt to the fighting, calling on Rwanda to withdraw its forces from the region. DR Congo President Felix Tshisekedi will not attend a crisis meeting with his Rwandan counterpart Paul Kagame scheduled for Wednesday, state media said, after M23 fighters allegedl...
South Africa has urged countries to respect DRC's territorial integrity amid deadly fighting in eastern DRC, where M23 rebels have made significant advances. South African President Cyril Ramaphosa urged respect for the Democratic Republic of the Congo’s territorial integrity on Wednesday as M23...
Felix Tshisekedi ne rencontrera pas Paul Kagame ce mercredi à Nairobi, à l'initiative de William Ruto, le président kenyan, alors que le M23 soutenu par le Rwanda consolide son emprise sur Goma. La rencontre initiée ce mercredi par le Kenya entre les présidents congolais Félix Tshisekedi et rwand...
Wannan na zuwa ne bayan a hukumance ƙasashen Burkina Faso da Mali da Nijar sun fice daga ECOWAS. Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen yammacin Afirka (ECOWAS) ta ce ƙofar ƙasashe mambobinta a buɗe take domin shige da ficen ‘ya’yan ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar da suka fice daga cikinta....
Ministan Harkokin Kasuwanci na Turkiyya Omer Bolat ya bayyana cewa, sabuwar gwamnatin Siriya tana aiki ka'in da na'in da Turkiyya, kana ya nuna kwarin gwiwar samun ci gaba a fannin kasuwanci da zuba jari da kuma kokarin sake gina kasar. An samu gagarumin ci gaba a kasuwanci tsakanin Turkiyya da S...
Hundreds of contractors working for the US Agency for International Development (USAID) are being put on unpaid leave and some are being terminated. Hundreds of contractors working for the US Agency for International Development are being put on unpaid leave and some are being terminated after US...
Moscow ta ƙuduri aniyar ci gaba da tattaunawa don warware al'amuran da ke faruwa a Syria. Shugaban Syria Ahmed al Sharaa ya bukaci Rasha ta miƙa musu tsohon shugaban gwamnatin ƙasar Bashar al Assad wanda ya tsere zuwa ƙasar. Wata majiyar Syria da ke da masaniya kan tattaunawar da Moscow, ta shaid...
Le Boeing 737 de la compagnie Max Air a perdu le pneu de son train d'atterrissage avant lors de l'atterrissage dans la nuit de mardi à mercredi, selon plusieurs passagers. Le pneu du Boeing 737 de Max Air a éclaté et s'est immobilisé sur la piste d'atterrissage dans l'Etat de Kano. Un avion comme...
The plane departed from an oilfield in the northern state when it crashed, according to Radio Miraya, which is run by the United Nations Mission. A plane carrying 21 passengers and crew in South Sudan's Unity State crashed on Wednesday, killing 18 people, United Nations' Radio Miraya reported. Th...
Jirgin saman Max Air ƙirar 737 ɗauke da fasinjoji 59 ya zame daga kan titinsa a filin jirgin saman Mallam Amini da ke Kano bayan tayarsa ta fashe. Fasinjoji 59 daga birnin Legas zuwa Kano sun tsallake rijiya da baya bayan jirginsu ya yi saukar gaggawa a birnin Kano inda ya zame daga kan titin jir...