Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Sudan suspends ties with regional bloc IGAD
Kumbukumbu za habari

Sudan suspends ties with regional bloc IGAD

Sudan has suspended ties with regional bloc IGAD in protest after paramilitary chief Mohamed Dagalo was invited to an IGAD summit in Uganda. Sudan has suspended its ties with an East African regional bloc that has sought to broker talks between the country's warring rivals. The foreign ministry s...

Lambar yabo ta AMVCA: Sabuwar Shekara, sabbin dokoki
Kumbukumbu za habari

Lambar yabo ta AMVCA: Sabuwar Shekara, sabbin dokoki

A bara, bikin taron ba da lambar yabo ta Africa Magic Viewers Choice Awards (AMVCA) ya sha suka sosai a shafukan sada zumunta bayan sanar da wasu rukunai na wadanda suka lashe kyautar. Daga Charles Mgbolu Masu shirya taron ba da lambar yabo ta Africa Magic Viewers Choice Awards (AMVCA), biki mafi...

'Yan bindiga sun kai hari wani sansanin soji a Jihar Katsina
Kumbukumbu za habari

'Yan bindiga sun kai hari wani sansanin soji a Jihar Katsina

Sai dai kokarin jin ta bakin mai magana da yawun 'yan sandan jihar, Abubakar Sadiq ya ci tura. Amma wani jami’in gwamnatin jihar Katsina ya tabbatar wa Reuters cewa ba a samu asarar rayuka ba a kauyen. Wasu mahara dauke da makamai sun kai hari a wani sansanin soji da ke kauyen Nahuta a Jihar Kats...

AS Roma ta sallami kocinta Jose Mourinho
Kumbukumbu za habari

AS Roma ta sallami kocinta Jose Mourinho

A karkashin jagorancinsa, Roma ta samu nasara a gasar UEFA Europa Conference League. Kungiyar kwallon kafa ta AS Roma a ranar Talata ta tabbatar da sallamar kocinta Jose Mourinho. “AS Roma za ta iya tabbatar da sallamar Jose Mourinho da ma’aikatansa na horaswa inda za su bar kulob din nan take,”...