Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Zaben shugaban ƙasa na Rasha: Abin da ya kamata ku sani
Kumbukumbu za habari

Zaben shugaban ƙasa na Rasha: Abin da ya kamata ku sani

Zaben shekarar 2024 shi ne karo na farko da za a yi zaben shugaban kasa cikin kwanaki uku a tarihin kasar Rasha, 'yan takara hudu ne za su fafata ciki har da shugaba mai riƙe da mulki Vladimir Putin, wanda ke neman wa'adi na biyar a karagar mulki. Sama da masu kada kuri'a miliyan 112 a Rasha da y...