Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

An kashe mutum 21 a rikicin manoma da makiyaya a Kogi
Kumbukumbu za habari

An kashe mutum 21 a rikicin manoma da makiyaya a Kogi

Wani mazaunin yankin ya ce makiyaya kusan 100 ne suka kai hari a ƙauyensu ranar Alhamis inda suka riƙa yin harbi na kan mai-uwa-da-wabi, yana mai cewa sun gano gawarwaki 19 a lokacin da lamarin ya faru sannan aka gano ƙarin gawawwaki 15 ranar Juma'a. Mutum aƙalla 21 ne suka mutu sakamakon rikicin...

An rusa majalisun ƙananan hukumomin Jamhuriyar Nijar
Kumbukumbu za habari

An rusa majalisun ƙananan hukumomin Jamhuriyar Nijar

Shugabannin da aka rusa zaɓaɓɓu ne kuma kundin tsarin mulkin Nijar ya ba su wa'adin shekaru bakwai na jagorancin ƙananan hukumomin. Hukumomin mulkin soja a Nijar sun rusa majalisun ƙananan hukumomi 266 da ke faɗin ƙasar da kuma shugabannin majalisun jihohi takwas waɗanda tuni aka maye gurbin su d...

Nigerian military killed 2,350 'terrorists' in three months
Kumbukumbu za habari

Nigerian military killed 2,350 'terrorists' in three months

Authorities say a synchronised barrage of strikes from ground and air forces on terrorist enclaves helped achieve results. Nigerian military authorities say no fewer than 2,352 terrorists were killed, while 2,308 were apprehended and 1,241 kidnapped hostages were rescued in different operations a...