Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Public support for Nigerian chasing chess marathon record
Kumbukumbu za habari

Public support for Nigerian chasing chess marathon record

Tunde Onakoya wants to break the current chess marathon record of 56 hours, 9 minutes and 37 seconds. A Nigerian chess champion and child education advocate is attempting to play chess nonstop for 58 hours in New York City’s Times Square to break the global record for the longest chess marathon....

Hukumomin tsaron Nijeriya na neman Yahaya Bello ruwa-a-jallo
Kumbukumbu za habari

Hukumomin tsaron Nijeriya na neman Yahaya Bello ruwa-a-jallo

A tsakiyar makon nan ne Hukumar Yaƙi da Masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya zagon ƙasa (EFCC) ta shirya gurfanar da tsohon gwamnan na Jihar Kogi a gaban kotu, amma ya ƙi gabatar da kansa. Hukumomin tsaron Nijeriya sun bayyana cewa suna neman tsohon gwamnan Jihar Kogi Yahaya Adoza Bello ruwa-a-ja...

Dokokin da hukumar JAMB ta saka na jarrabawar UTME ta 2024
Kumbukumbu za habari

Dokokin da hukumar JAMB ta saka na jarrabawar UTME ta 2024

Hukumar da ke shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a ta Nijeriya, JAMB, ta ce ta bai wa dukkan cibiyoyinta umarnin kama duk wasu iyaye da aka gani a ko da kusa da wuraren da za a yi jarrabawar ta UTME ta shekarar 2024. Hukumar da ke shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a ta Nijeriya, JAMB...