Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Turkiyya ta lallasa Georgia da 3-1 a Gasar Euro 2024
Kumbukumbu za habari

Turkiyya ta lallasa Georgia da 3-1 a Gasar Euro 2024

Georgia ta yi ta ƙoƙarin rama ci na biyun da aka yi mata inda ta yi ta ƙoƙarin bugun kusurwa, sai dai ta yi rashin sa’a inda Kerem Akturkoglu na Turkiyya ya ɓalle sannan ya zura ƙwallo ta uku a cikin ragar ta Georgia. Turkiyya ta lallasa Georgia da ci 3-1 a Gasar Euro 2024 a karawar da suka yi a...

Kai-tsaye: Harin Isra'ila ya kashe Falasɗinawa da dama a Nuseirat
Kumbukumbu za habari

Kai-tsaye: Harin Isra'ila ya kashe Falasɗinawa da dama a Nuseirat

Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 256 wanda ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 37,347 — kashi 71 daga cikinsu mata da yara da jarirai ne –– sannan ya jikkata mutum 85,372, kana ɓaraguzai sun danne fiye da mutum 9,500. 0717 GMT — Harin Isra'ila ya kashe Falasɗinawa da dama a...