Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

'Yan sanda sun yi arangama da 'yan Shi'a a Abuja
Kumbukumbu za habari

'Yan sanda sun yi arangama da 'yan Shi'a a Abuja

'Yan sandan Nijeriya sun tabbatar da mutuwar jami'ansu biyu da jikkata uku yayin wannan arangama, haka su ma 'yan ƙungiyar ta IMN ɗin sun zargi 'yan sandan da kashe musu mutane. Jami’an ‘yan sanda a Abuja babban birnin Nijeriya sun yi arangama da mabiya aƙidar Shi’a a ƙasar a daidai lokacin da ‘y...

Pavel Durov: 'Yan sanda sun kama mai kamfanin Telegram
Kumbukumbu za habari

Pavel Durov: 'Yan sanda sun kama mai kamfanin Telegram

Rahotanni sun ce an kama Mista Durov ne kan zargin rashin sa ido a kan manhajarsa ta Telegram sakamakon ana abubuwa haka nan sakaka da kuma aikata laifuka. Jami’an tsaro sun kama fitaccen mai kuɗin nan kuma mamallakin kamfanin Telegram Pavel Durov, kamar yadda kafofin watsa labaran Faransa suka r...

L'ONU alerte sur une flambée de choléra au Soudan
Kumbukumbu za habari

L'ONU alerte sur une flambée de choléra au Soudan

Environ 658 cas et 28 décès ont été signalés dans cinq États, avec un taux de létalité élevé de 4,3 %, selon un bilan livré vendredi par l'Organisation mondiale de la Santé Favorisée par les inondations et le manque d’eau, d’hygiène et d’assainissement dans les camps de déplacés et les communauté...

Abducted Nigerian medical students freed
Kumbukumbu za habari

Abducted Nigerian medical students freed

The 20 students from two major universities were abducted by gunmen more than a week ago. Twenty Nigerian medical students kidnapped more than a week ago as they went to a convention have been freed, police said Saturday. Gunmen seized the 20 on August 15 as they travelled to a conference in Benu...