Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Mohamed Salah ya karɓi sabuwar kwantiragi a Liverpool
Kumbukumbu za habari

Mohamed Salah ya karɓi sabuwar kwantiragi a Liverpool

Tauraron Liverpool, Mohamed Salah ya tsawaita zamansa a Liverpool, ya sanya hannu kan sabuwar kwantiragi. Dan wasan gaba na Liverpool ɗan asalin Masar, Mohamed Salah, ya sanya hannu kan sabuwar kwantiragi wadda za ta tsawaita zamansa a Liverpool, inda ya yi shekaru takwas zuwa yanzu. Salah ya faɗ...

An fara Babban Taron Diflomasiyya na Antalya na 2025
Kumbukumbu za habari

An fara Babban Taron Diflomasiyya na Antalya na 2025

An fara gudanar da Taron Dislomasiyya na Antalya a Turkiyya a karkashin jagorancin Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da Ma’aikatar Harkokin Waje, inda zai dauki kwanaki uku daga 11 zuwa 13 ga Afrilu. An fara gudanar da Taron Diflomasiyya na Antalya karo na 4 a birnin hutawa na Turkiyya...