Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Sojoji sun 'ɗauke' tsohon Firaiministan Chadi Succes Masra
Kumbukumbu za habari

Sojoji sun 'ɗauke' tsohon Firaiministan Chadi Succes Masra

An tafi da Succes Masra, wanda ke jagorantar 'yan adawa a Chadi zuwa wani wuri da ba a san ko ina ba ne, in ji jam'iyyarsa. An tafi da tsohon Firaministan Chadi kuma shugaban jam'iyyar adawa daga gidansa a ranar Juma'a, a cewar jam'iyyarsa. "An yi amfani da karfin soja wajen tafiya da Succes Masr...

Tchad : Succès Masra arrêté et placé en garde à vue
Kumbukumbu za habari

Tchad : Succès Masra arrêté et placé en garde à vue

L'ancien Premier ministre du Tchad et leader de l'opposition a été interpellé par les forces de sécurité à son domicile vendredi matin. Il est accusé notamment d'incitations à la haine et de révolte en lien avec les manifestations de mars 2024. Un post Facebook de Ndolembai Sade Njesada, vice-pré...

Messi ya taya Barcelona murnar lashe kofin La Liga na bana
Kumbukumbu za habari

Messi ya taya Barcelona murnar lashe kofin La Liga na bana

Gwarzon tsohon ɗan wasan Barcelona Lionel Messi ya nuna farin cikinsa da jin labarin tsohuwar ƙungiyarsa ta lashe kofin La Liga na 2024-25. Mashahurin ɗan wasan Inter Miami ta Amurka, kuma tsohon gwarzon ɗan wasan Barcelona, Lionel Messi ya miƙa saƙon taya murna ga ƙungiyar, bayan ta tabbata su n...