Kumbukumbu za habari

Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.

31,085 matokeo

Ana gudanar da zaɓen gwamna a Jihar Ondo
Kumbukumbu za habari

Ana gudanar da zaɓen gwamna a Jihar Ondo

Ana fafatawa ne a zaɓen tsakanin Lucky Aiyedatiwa na Jam'iyyar APC da kuma Agboola Ajayi na Jam'iyyar PDP da wasu 'yan takara 16 daga wasu jam'iyyun. A yau Asabar jama’ar Jihar Ondo da ke kudancin Nijeriya suka fita zuwa rumfunan zaɓe domin zaɓen gwamnan jihar. Zaɓen na zuwa ne watanni 11 bayan g...

Gabon referendum: Night curfew extended as voting continues
Kumbukumbu za habari

Gabon referendum: Night curfew extended as voting continues

Transitional president, Brice Oligui Nguema, declared the referendum a "great step forward" as he cast his vote at a Libreville school. Gabon extended a night curfew on Saturday as it held a referendum on a new constitution the ruling junta says will mark a new chapter after 55 years of dynastic...

Jake Paul ya doke Mike Tyson a damben boksin
Kumbukumbu za habari

Jake Paul ya doke Mike Tyson a damben boksin

Tsohon zakaran damben boksin ajin babban nauyi Mike Tyson ya soma damben da ƙarfinsa inda ya ƙwace iko da damben a zagaye na farko da na biyu, sai dai daga bisani Paul ya girgije inda ya samu nasara kan Tyson. Fitaccen mai yin bidiyo a YouTube kuma ɗan dambe Jake Paul, ya doke shahararren ɗan dam...