Tawagar kwallon kafar Super Eagles Naieriya za ta fafata da Angola a wasan dab da na kusa da karshe bayan doke Kamaru da ci 2-0 a wasan sili-daya-kwale a gasar cin kofin Afirka ranar Asabar. Tawagar kwallon kafar Super Eagles ta Nijeriya za ta fafata da Angola a wasan dab da na kusa da karshe bayan doke Kamaru da ci 2-0 a wasan sili-daya-kwale a gasar cin kofin Afirka ranar Asabar. Ademola Lookman ne ya zura duka kwallayen biyu kafin da kuma bayan an dawo daga hutun rabin lokaci. Wasan ya fi zafi sosai inda Semi Ajayi ya ci kwallo amma alkalin wasa ya soke ta. Nijeriya za ta gwabza da Angola, wadda ta doke Namibia da ci 3-0, ranar 2 ga watan Fabrairu.
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
Super Eagles za ta fafata da Angola bayan ta cire Kamaru daga AFCON
Tawagar kwallon kafar Super Eagles Naieriya za ta fafata da Angola a wasan dab da na kusa da karshe bayan doke Kamaru da ci 2-0 a wasan sili-daya-kwale a gasar cin kofin Afirka ranar Asabar. Tawagar kwallon kafar Super Eagles ta Nijeriya za ta fafata da Angola a wasan dab da na kusa da karshe bay...