Ziyarar za ta mayar da hankali kan dangantaka da batutuwan yanki Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zai kai ziyara Saudiyya a ranar Talata, inda zai gana da Yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman a birnin Riyadh domin tattauna alaƙar da ke tsakanin Turkiyya da Saudiyya, da kuma batutuwan yanki da na duniya. TRT World Daga bisani, Erdogan zai tafi Masar a ranar Laraba bisa gayyatar Shugaban ƙasar Abdel Fattah el Sisi, inda zai jagoranci zama na biyu na majalisar haɗin gwiwa ta musamman tsakanin Turkiyya da Masar a birnin Alƙahira. TRT World
Taskar labarai
Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.
Erdogan zai kai ziyara Saudiyya da Masar
Ziyarar za ta mayar da hankali kan dangantaka da batutuwan yanki Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zai kai ziyara Saudiyya a ranar Talata, inda zai gana da Yarima mai jiran gado Mohammed bin Salman a birnin Riyadh domin tattauna alaƙar da ke tsakanin Turkiyya da Saudiyya, da kuma batutuwan y...

A taƙaice