Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

Shugaban kasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu

Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin ƙasar, a cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa. Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da k...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:20
Shugaban kasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu
A taƙaice

Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin ƙasar, a cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa. Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da k...

Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin ƙasar, a cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa. Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin ƙasar, a cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa. Sanarwar wadda mataimakin shugaban ƙasar Nangolo Mbumba ya sanya wa hannu ta ce shugaban ya rasu ne a gaban mai ɗakinsa Madame Monica Geingo da ƴaƴansu. Announcement of the Passing of H.E Dr @hagegeingob , President of the Republic of Namibia, 04 February 2024 Fellow Namibians, It is with utmost sadness and regret that I inform you that our beloved Dr. Hage G. Geingob, the President of the Republic of Namibia has passed on… pic.twitter.com/Qb2t6M5nHi — Namibian Presidency (@NamPresidency) February 4, 2024 A watan jiya ne marigayin mai shekara 82 ya bayyana wa ƴan ƙasar cewa an gano yana fama da cutar daji.