Shugaban Access Bank Herbert Wigwe da matarsa da ɗansa da kuma wasu mutane sun rasu sakamakon hatsarin jirgin sama a jihar California da ke Amurka, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. Shugaban Access Bank Herbert Wigwe da matarsa da ɗansa da kuma wasu mutane sun rasu sakamakon hatsarin jirgin sama a jihar California da ke Amurka, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. Sun rasu ne ranar Asabar da safe a agogon Nijeriya a yayin da jirginsu yake kan hanyar zuwa birnin Las Vegas. Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen saman Amurka ta ce ta soma bincike kan musabbabin hatsarin. Shugaban Access Bank Herbert Wigwe da matarsa da dansa da wasu mutane sun rasu sakamakon hatsarin jirgin sama a California da ke Amurka, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. Sun rasu ne ranar Asabar da safe a agogon Nijeriya a yayin da jirginsu yake kan hanyar zuwa Las Vegas. pic.twitter.com/FkhTpmp2kM — TRT Afrika Hausa (@trtafrikaHA) February 10, 2024 Ta ce mutum shida ne a cikin jirgin kuma dukkansu ba su tsira ba. Tsohon shugaban kasuwar hada-hadar hannayen-jari ta Nigerian Exchange Group Abimbola Ogunbanjo na cikin waɗanda suka rasu. Tsohuwar Ministar Kuɗi ta Nijeriya kuma shugaban Hukumar Cinikayya ta Duniya Ngozi Okonjo-Iweala ta tabbatar da rasuwar Wigwe da sauran mutanen a saƙon da ta wallafa a shafinta na X. “Na yi matuƙar girgiza da samun labarin mutuwar Herbert Wigwe da matarsa da ɗansa da kuma Bimbo Ogunbanjo a hatsarin jirgin helikwafta,” in ji Okonjo-Iweala.
Taskar labarai
Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.
Shugaban Access Bank Wigwe ya rasu a hatsarin jirgin sama
Shugaban Access Bank Herbert Wigwe da matarsa da ɗansa da kuma wasu mutane sun rasu sakamakon hatsarin jirgin sama a jihar California da ke Amurka, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. Shugaban Access Bank Herbert Wigwe da matarsa da ɗansa da kuma wasu mutane sun rasu sakamakon hatsarin jirgin sam...

A taƙaice
Shugaban Access Bank Herbert Wigwe da matarsa da ɗansa da kuma wasu mutane sun rasu sakamakon hatsarin jirgin sama a jihar California da ke Amurka, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. Shugaban Access Bank Herbert Wigwe da matarsa da ɗansa da kuma wasu mutane sun rasu sakamakon hatsarin jirgin sam...
