Firaiministan Nijar Ali Mahamane Lamine Zeine, wanda shi ne Ministan Kudi, na ziyara a Turkiyya har nan da 3 ga Fabrairu, bayan gayyatar da Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi masa. Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya karbi bakuncin Firaiministan Nijar a babban birnin kasar, Ankara. Firaministan na Nijar Ali Mahamane Lamine Zeine, wanda shi ne Ministan Kudi, yana ziyara a Turkiyya har nan da 3 ga Fabrairu, bayan gayyatar da Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi masa. An tarbi Zeine da wani biki na musamman a Fadar Shugaban Kasa a ranar Alhamis. Bayan kammala gabatar da tawagogin kasashen biyu, sai Shugaba Erdogan ya yi wa Zeine maraba. Taron ya samu hakartar Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan da Ministan Tsaron Kasar Yasar Guler. Bayan da suka kammala anawar sirri, sai Erdogan da Zeine suka ci abincin rana tare, amma ba a bayyana abubuwan da suka tattauna a kai ba. Bold Italic Unordered List Link Undo Redo
أرشيف الأخبار
يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.
Shugaba Erdogan ya karbi bakuncin Firaiministan Nijar Zeine a Ankara
Firaiministan Nijar Ali Mahamane Lamine Zeine, wanda shi ne Ministan Kudi, na ziyara a Turkiyya har nan da 3 ga Fabrairu, bayan gayyatar da Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi masa. Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya karbi bakuncin Firaiministan Nijar a babban birnin k...

لمحة سريعة