Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

Rundunar sojin Isra'ila ta kai harin sama a Beirut baban birnin Lebanon

An bayyana cewa an kai harin ne a kusa da hedkwatar Majalisar Shura ta Hizbullah da ke Haret Hreik. An ji wata kara mai karfi kuma ana iya ganin wani hayaki yana tashi sama daga yankunan kudancin birnin Beirut na kasar Lebanon kamar yadda ganau suka ce. An bayyana cewa an kai harin ne a kusa da h...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:19
Rundunar sojin Isra'ila ta kai harin sama a Beirut baban birnin Lebanon
A taƙaice

An bayyana cewa an kai harin ne a kusa da hedkwatar Majalisar Shura ta Hizbullah da ke Haret Hreik. An ji wata kara mai karfi kuma ana iya ganin wani hayaki yana tashi sama daga yankunan kudancin birnin Beirut na kasar Lebanon kamar yadda ganau suka ce. An bayyana cewa an kai harin ne a kusa da h...

An bayyana cewa an kai harin ne a kusa da hedkwatar Majalisar Shura ta Hizbullah da ke Haret Hreik. An ji wata kara mai karfi kuma ana iya ganin wani hayaki yana tashi sama daga yankunan kudancin birnin Beirut na kasar Lebanon kamar yadda ganau suka ce. An bayyana cewa an kai harin ne a kusa da hedkwatar Majalisar Shura ta Hizbullah da ke Haret Hreik. Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta kai hare-hare a Beirut a matsayin ramuwar gayya kan harin da aka kai a Tuddan Golan da aka mamaye. Sojojin sun yi ikirarin kai harin ne kan kwamandan da ya kai harin.