Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

An kashe aƙalla mutum 21 a rikicin bayan zaɓe a Mozambique
Архив новостей

An kashe aƙalla mutum 21 a rikicin bayan zaɓe a Mozambique

"Bayanan da aka tattaro sun nuna cewa cikin sa’o’i 24 da suka wuce, na samu tashe-tashen hankula 236 a faɗin ƙasar Mozambique inda mutum 21 suka rasu," in ji Ministan Cikin Gida Pascoal Ronda. Rikicin da ya mamaye Mozambique bayan Ƙotun Ƙolin ƙasar ta tattabar da ɗan takarar jam’iyya mai mulki Da...

Abin da ya sa Afirka ke buƙatar shugabanni mata
Архив новостей

Abin da ya sa Afirka ke buƙatar shugabanni mata

Yayin da Afirka ke fama da kalubalen zamantakewa, siyasa da tattalin arziki, bukatar a samu ƙarin mata a jagoranci na ƙara ƙarfi fiye da kowane lokaci. Taken da ake yi wa tsohuwar shugabar ƙasar Laberiya Ellen Johnson Sirleaf na “Mace mai kamar maza” ya matuƙar dacewa da ita. A matsayinta na wacc...