Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Shugaban Sudan ta Kudu ya kori mataimakan shugaban ƙasa biyu
Архив новостей

Shugaban Sudan ta Kudu ya kori mataimakan shugaban ƙasa biyu

Sudan ta Kudu tana ɗaya daga cikin ƙasashe kaɗan da ke da mataimakan shugaban ƙasa biyar, wani tsari da aka kafa a ƙarƙashin yajejeniyar zaman lafiyar 2018. Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir Mayardit ya kori matamaikan shugaban ƙasa James Wani Igga da Hussein Abdelbagi, tare da shugaban hukumar t...

M23 rebels threaten to advance on DRC's Bukavu
Архив новостей

M23 rebels threaten to advance on DRC's Bukavu

The M23 armed group in DRC has threatened to advance on South Kivu's provincial capital Bukavu. The M23 armed group in Democratic Republic of Congo threatened on Tuesday to advance on the provincial capital of Bukavu, citing a "dangerously deteriorating" situation, as DR Congo rejected a call for...

Firaministan Malaysia ya yi wa Erdogan tarba ta musamman
Архив новостей

Firaministan Malaysia ya yi wa Erdogan tarba ta musamman

Shuwagabannin biyu za su tattaunawa a tsakaninsu kuma za su halarci wani zama na tawagoginsu domin tattaunawa kan alaƙa tsakanin ƙasashen da kuma batutuwan da suka shafi duniya. Firaministan Malaysia, Anwar Ibrahim, ya tarbi Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a wani bikin da aka yi a hukumanc...

Ina makomar Vinicius bayan ya yi watsi da kwantiragin Madrid?
Архив новостей

Ina makomar Vinicius bayan ya yi watsi da kwantiragin Madrid?

Rahotannin na cewa haziƙin ɗan wasan Real Madrid, Vinicius Jr ya fara tattaunawa da wata babbar ƙungiya a Turai, bayan ya ƙi amincewa da tayin sabuwar kwantiragi a Madrid. Rahotannin daga Real Madrid na cewa haziƙin ɗan wasan gaba na ƙungiyar, Vinicius Jr ya ƙi amincewa da tayin tsawaita kwantira...