Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Ma’aikatan hukumar NiMet sun janye yajin aiki a Nijeriya
Архив новостей

Ma’aikatan hukumar NiMet sun janye yajin aiki a Nijeriya

Yajin aikin ma’aikatan hukumar NiMET ya kawo tsaikon kwana biyu na sufurin jiragen sama a Nijeriya. Ma’aikatan hukumar hasashen yanayi ta Nijeriya (NiMET) sun janye yajin aikin da suka shiga ranar Laraba wanda ya haddasa tsaiko a sufurin jiragen sama a faɗin ƙasar. Ma’aikatan sun yi zanga-zanga n...