Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Turkiyya ta fara shigar da iskar gas cikin Syria
Архив новостей

Turkiyya ta fara shigar da iskar gas cikin Syria

Ministan Makamashi na Turkiyya Alparslan Bayraktar ya bayyana cewa ana sa ran Turkiyya za ta rinƙa fitar da kimanin cubic meter biliyan biyu ta gas zuwa Syria, inda ake sa ran wannan gas ɗin zai samar da wutar lantarki ga gidaje miliyan biyar. Ministan Makamashi da Albarkatun Ƙasa na Turkiyya, Al...