Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Gwamnatin ƙasar Ghana ta ƙara farashin koko
Архив новостей

Gwamnatin ƙasar Ghana ta ƙara farashin koko

Ministan Kuɗi na Ghana, Cassiel Ato Forson, wanda ya bayyana matsayin da kwamitin ya ɗauka, ya ce sabon farashin na nufin za a riƙa sayen kowane buhun koko mai nauyin kilogiran 64 kan GH₵3,625. Gwamnatin ƙasar Ghana ta ƙara farashin koko zuwa GH₵5,800 kan ko wane tan bayan zaman gaggawa da kwamit...

Jami'an tsaron Nijar sun kama hodar ibilis ta CFA biliyan 2.6
Архив новостей

Jami'an tsaron Nijar sun kama hodar ibilis ta CFA biliyan 2.6

Jami'an tsaron sun kama wani direban mota ɗan Nijeriya ɗauke da sunƙi 47 na hodar ibilis da nauyinsu ya kai kilo 51.7, waɗanda ya ɗauko tun daga Ghana zai kai su Yamai. Haɗakar Jami’an Hukumar Yaki da Safarar Miyagun Kwayoyi (OCRTIS) tare da Dakarun Tsaro na Nijar sun yi nasarar daƙile wata babba...

Putin warns Europe as world enters 'polycentric era'
Архив новостей

Putin warns Europe as world enters 'polycentric era'

Putin says the world is entering a multipolar order that rejects Western dominance, warning that Moscow's response to NATO's military buildup would be "very convincing." Russian President Vladimir Putin declared Thursday that the world is entering a “polycentric era” where no single power can dic...