Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Shugaba Tinubu ya sauya Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya
Архив новостей

Shugaba Tinubu ya sauya Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya

Shugaba Bola Tinubu na Nijeriya ya yi wasu manyan sauye-sauye a tsarin shugabancin hafsoshin tsaron Nijeriya da nufin karfafa tsarin tsaron kasar. Shugaba Bola Tinubu na Nijeriya ya yi wasu manyan sauye-sauye a tsarin shugabancin hafsoshin tsaron Nijeriya da nufin karfafa tsarin tsaron kasar. A s...

Dakarun tsaron Nijar sun kashe ‘yan ta’adda a Jihar Dosso
Архив новостей

Dakarun tsaron Nijar sun kashe ‘yan ta’adda a Jihar Dosso

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun ce lamarin ya auku ne a lokacin da wasu ‘yan ta’adda ɗauke da makamai bisa babura suka yi wa dakarun tsaron ƙasar kwanton-ɓauna da bai yi nasara ba. Dakarun tsaron Jamhuriyar Nijar sun kashe ‘yan ta’adda biyu a kudu maso yammacin Bolbol da ke Jihar Dosso, kamar...