L'attentat à la bombe perpétré le 7 octobre contre un fourgon de transport de fonds est le dernier d'une série de vols d'argent qui ont secoué la mégalopole sud-africaine, Johannesburg, suscitant des appels en faveur d'une économie sans cash. Par Sylvia Chebet Le premier ministre de la province s...
Bukin Bayar da kyaututtuka na 'Africa Movie Academy Awards (AMAA)' ya gwangwaje masu shirya fina-finan Afirka da suka yi fice a duniya. Daga Charles Mgbolu Jarumai da masu shirya fina-finai daga bangarori daban-daban na nahiyar Afirka sun taru a kan jar darduma a wajen bukin bayar da kyaututtuka...
A wani lokaci, an kashe 'yan sanda tara da ke gadin gidana na Kaduna a yunkurin halaka ni. An tilasta mini yin gudun hijira na wata tara," in ji Atiku Abubakar. Dan takarar shugaban Nijeriya na jam'iyyar PDP a zaben 2023 Atiku Abubakar ya ce muddin yana numfashi ba zai daina fafutukar dabbaka dim...
Jakada na musamman ga Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Jean Henri Todt ya taya uwargidan Shugaban Turkiyya Emine Erdogan murna kan "muhimmiyar rawar da take takawa" a shirinta na Kawar Da Datti baki daya wato Zero Waste Project. Jakada na musamman ga Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Du...
United Nations Secretary General's Special Envoy for Road Safety, Jean Henri Todt praises Türkiye's leadership in global battle against waste, congratulates First Lady Emine Erdogan for her pivotal role in the Zero Waste Project. United Nations Secretary General's Special Envoy for Road Safety Je...