Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Mourinho ya soki ‘yan Roma kan 'rashin sanya jiki a wasa'
Архив новостей

Mourinho ya soki ‘yan Roma kan 'rashin sanya jiki a wasa'

Kasancewa na biyu a teburin na nufin sai sun yi wasan raba-gardama da kulob din da zai sauko daga Gasar Zakarun Turai. Kocin Roma, Jose Mourinho, ya soki ‘yan kulob dinsa kan rashin saka jiki a wasa a karawarsu da Servette da suka tashi 1-1. Romelu Lukaku ne ya fara zura wa kungiyar Roma kwallo k...