Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Shugaban kasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu
Архив новостей

Shugaban kasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu

Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin ƙasar, a cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa. Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da k...

La CEDEAO s'inquiète du report des élections au Sénégal
Архив новостей

La CEDEAO s'inquiète du report des élections au Sénégal

La CEDEAO exhorte les autorités sénégalaises à fixer rapidement une nouvelle date pour les élections. La CEDEAO, a exprimé samedi son inquiétude quant au report des élections présidentielles sénégalaises prévues pour le 25 février. Le président sénégalais Macky Sall a annoncé le report indéfini d...

Messi et Beckham hués par le public à Hong Kong
Архив новостей

Messi et Beckham hués par le public à Hong Kong

Lionel Messi et David Beckham ont été conspués dimanche après que la superstar argentine n'a pas participé au match amical de pré-saison de l'Inter Miami à Hong Kong, qu'une foule de fans étaient venus voir en nombre. Lionel Messi et David Beckham ont été conspués ce dimanche après que le vainque...

ECOWAS ta damu kan ɗaga zaɓen shugaban ƙasa a Senegal
Архив новостей

ECOWAS ta damu kan ɗaga zaɓen shugaban ƙasa a Senegal

Shugaban ƙasar ya ce matsaloli da ke tattare da jerin sunayen ƴan takara na daga cikin dalilan da suka sa aka ɗaga wannan zaɓen. Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta nuna matuƙar damuwarta game da matakin da shugaban Senegal ta ɗauka na ɗaga babban zaɓen ƙasar. Rana...

An ceto ɗalibai biyar da aka yi garkuwa da su a Ekiti
Архив новостей

An ceto ɗalibai biyar da aka yi garkuwa da su a Ekiti

Rundunar ƴan sandan Nijeriya ta tabbatar da ceto ɗaliban da malamansu inda ta ce suna cikin ƙoshin lafiya. Rundunar yan sandan Nijeriya ta sanar da ceto wasu ɗalibai biyar da malamansu waɗanda aka sace a Jihar Ekiti. A wata sanarwa da rundunar ta fitar a ranar Lahadi, ta ce an ceto ɗaliban da mal...